Jeremiah 8:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka saurari kukan mutanena daga ƙasa mai nisa suna cewa, “ Ubangiji ba ya a Sihiyona ne? Sarkinta ba ya can ne kuma?” “Me ya sa suka tsokane ni da gumakansu har na yi fushi, da baƙin gumakansu marasa amfani?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جِ! غَا كُوكَنْ ذُوثِيَاتَ جَمَعَتَ؞ كُواْعِنَ عَڧَسَرْ سُنَ ثٜىٰوَ «كُواْ يَهْوٜىٰهْ بَايَ ثِكِنْ سِهِيُواْنَ نٜىٰ؟ كُواْ سَرْكِنْتَ بَايَ عَثِكِنْتَنٜىٰ؟» يَهْوٜىٰهْ سَرْكِنْسُ يَأَمْسَ يَثٜىٰ، «دُوانْمٜىٰ سُكٜىٰ بَوْتَرْ غُمَكَ؟ دُوانْمٜىٰ سُكَسَا نَيِڢُشِے تَوُرِنْ سُجَّدَرْ بَنْظَ غَ أَلُّواْلِنْ أَلْعُمَّيْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ji kukan jama'ata ko'ina a ƙasar, “Ubangiji, ba shi a Sihiyona ne? Sarkinta ba ya a cikinta ne?” Ubangiji ya ce, “Me ya sa suka tsokane ni da sassaƙaƙƙun gumakansu, Da baƙin gumakansu?”