Jeremiah 8:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na saurara sosai, amma ba su faษi wata maganar kirki ba. Ba wanda ya tuba daga muguntarsa, sai ma cewa yake, โMe na yi?โ Kowa ta kai-ta-kai yake kamar dokin da ya kutsa kai a fagen fama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุณู ูููููููฐุ ููููู
ูุฌูุ ุนูู
ููุง ุจูุงุจู ู
ููู ฺขูุทููู ุบูุณูููููุ ุจูุงุจู ู
ููู ุชููุจู ุฏูุบู ู
ูุบูููุชูุงุฑูุณูุ ุจูุงุจู ู
ููู ุซูููฐูู ยซู
ูููฐููููุยป ูููุงููู ููุฌูููู ูููู ุจููู ุฑูุนูููููุณูุ ููู
ูุฑู ุฏููุงููู ู
ูููุณูุง ูููู ุงููุบูุฌูููฐ ุฐูููุง ุซููููู ููุงฺงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kula sosai, na saurara, Amma ba wanda ya faษi wata maganar kirki, Ba wanda ya taษa barin muguntarsa, Kowa cewa yake, โMe na yi?โ Kamar dokin da ya kutsa kai cikin fagen fama.