Jeremiah 9:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œZan mai da Urushalima tsibin kufai, wurin zaman diloli; zan kuma lalace garuruwan Yahuda saboda haka ba wanda zai zauna a can.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ุฏูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽ ุชูู„ูู†ู’ ูƒูฺขูŽูŠู’ุŒ ุฐูŽุงุชูŽ ุฐูŽู…ูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ูƒูŽุฑู’ู†ููƒูŽู†ู’ ุฏูŽุงุฌูุž ุฐูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ุฏูŽ ุบูŽุฑูุถููˆู‹ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ูƒูฺขูŽูŠู’ุŒ ุจูŽุงุจู ูƒููˆุงู’ูˆูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œNi Ubangiji na ce, zan mai da Urushalima tsibin kufai, Wurin zaman diloli, Zan kuma mai da biranen Yahuza kufai, inda ba kowa.โ€