Jeremiah 9:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce, โDomin sun bar dokata, wadda na sa a gabansu; ba su yi biyayya da ni ko su bi dokata ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ยซููููููู ฺููขูุฑู ููููฐุ ุณูุจููุงูุฏู ุณููู ุจูุฑู ูููุงูููุฑูููุงุชูุง ููุฏูู ููุดูู
ฺูขูุทูุง ุงููุบูุจูููุณูุ ุจูุณู ููู
ููู ุจูููููู ุฏู ู
ูุฑูููุชู ุจูุ ุจูุณู ูููููู ุชฺูขููู ุจูุณูุบู ูููุงูููุฑูููุงุชูุงุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya ce, โSaboda sun bar dokata wadda na sa a gabansu, ba su yi biyayya da maganata ko su yi aiki da ita ba.