Jeremiah 9:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan watsar da su a cikin alโummai da su da kakanninsu ba su sani ba, zan kuma fafare su da takobi sai na hallaka su.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ููุฑูููุงฺูุฑู ุฏูุณูู ุนูุซููููู ุณูููุฑููู ุงููููุนูู
ูููู ููุทูููุฏู ูููุงู ุณูู ูููุงู ููุงูููููููุณู ู
ูุง ุจูุณู ุชููปู ุณูููุจูุ ุฐูููุณูุง ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูุง ุณูุจููุณู ุฏู ุชููููุงูุจููู ููุงฺงู ุญูุฑู ุณููู ููููููููุงุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan watsa su cikin sauran al'umma waษanda su da kakanninsu ba su san su ba, zan sa takobi ya bi su don in hallaka su.