Jeremiah 9:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An ji karar kuka daga Sihiyona cewa, โDuba yadda muka lalace! Duba irin babban kunyar da muka sha! Dole mu bar ฦasar domin gidajenmu sun lalace.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฌู ู
ูุฑูููุฑู ูููููุง ุนูุซููููู ุณููููููุงูููุ โนุงููููู! ุบูุง ููุฏูู ุนููู ููููููุงู
ู! ุบูุจูุงุทููู ุนููู ููููููุชูุฑู ุฏูู
ููุ ุณูุจููุงูุฏู ุนููู ูููุงูุฑูููฐู
ู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑูู
ูุ ุนููู ููู
ู ุฑูุฑููุดูููฐ ููุฑูุงุฑูููฐูู ุฐูู
ูููู
ูุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โGama ana jin muryar kuka daga Sihiyona cewa, โGa yadda muka lalace! Aka kunyatar da mu ษungum! Don mun bar ฦasar, domin sun rurrushe wuraren zamanmu.โ โ