Jeremiah 9:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ma a hamada ina da wurin da matafiye za su sauka, don in bar mutanena in tafi in bar su; gama dukansu mazinata ne, taron mutane marasa aminci.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽู…ูŽุง ุงู•ูู†ูŽ ุนูŽุซูŽู†ู’ ู‡ูŽู…ูŽุงุฏูŽุŒ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ ุณูŽูˆู’ูƒูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู…ูŽุงุณู ูŠูŽูฐูˆูุงู’ุŒ ุฏูŽ ู†ูŽุฑูŽุจู ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ูŽ ุงู•ูู†ู’ ุจูŽุฑู’ุณู! ุบูŽู…ูŽุง ุฏููƒูŽู†ู’ุณู ู…ูŽุงุณู ุธูู†ูŽ ู†ูœู‰ูฐุŒ ฺงูู†ู’โ€ŒุบููŠูŽุฑู’ ู…ูŽุงุณูุซูู†ู’ ุงู”ูŽู…ูŽุงู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ma ina da wurin da zan fake a hamada, Da sai in rabu da mutanena, in tafi can! Gama dukansu mazinata ne, ฦ˜ungiyar mutane maciya amana.