Jeremiah 9:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKa yi hankali da abokanka; kada ka amince da โyanโuwanka. Gama kowane ษanโuwa munafuki ne, kowane aboki kuma mai kushe ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฑู ูููุงููู ูููู ุญููููููู ุฏู ู
ฺูจููุจูุซูููุณูุ ููุฏู ูููู ูู ุงููู
ูููุซูููฐ ุฏู ุทูููุนูููููุณูุ ุบูู
ูุง ูููุงูููููููฐ ุทูููุนููู ู
ููู ฺจููุซูููฐ ููููฐุ ูููุงูููููููฐ ู
ฺูจููุจูุซู ููู
ู ู
ููู ุจูุธู ู
ูุบูููุฑู ูปูุงุชู ุณูููู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โBari kowane mutum ya yi hankali da maฦwabcinsa, Kada kuma ya amince da kowane irin ษan'uwa, Gama kowane ษan'uwa munafuki ne, Kowane maฦwabci kuma mai kushe ne.