Jeremiah 9:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa, “Ga shi zan tace in kuma gwada su, gama me kuwa zan yi saboda zunubin mutanena?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَبُواْدَ حَكَ،» إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ، «غَاشِ، ذَنْ تَاثٜىٰسُ، إِنْ ڠُودَاسُ كَمَرْ أَظُرْڢَا، غَمَا مٜىٰ ذَنْيِ كُمَ دُواْمِنْ ذُوثِيَاتَ جَمَعَتَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, Ubangiji Mai Runduna, ya faɗa cewa, “Zan tsabtace su, in gwada su, Gama me zan yi kuma saboda jama'ata?