Job 1:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai Sabenawa suka auka musu suka kwashe su suka tafi, suka karkashe masu yi maka aiki duka, ni kaɗai na tsira na zo in gaya maka!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتَنٜىٰنْ شٜىٰبَ سُكَ ڢَاطُواْ مُسُ ڢَرَتْ طَيَ، سُكَ ݣُوشٜىٰسُ سُكَ تَڢِے دَسُو، سُكَ كُمَ كَكَّشٜىٰ دُكَنْ مَكِيَايَ دَ بَاكِنْ تَكُواْبِے؞ نِنٜىٰ كَطَيْ نَڟِيرَا، نَذُواْ إِنْڢَطَا مَكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai Sabiyawa suka auka musu farat ɗaya, suka sace su duka, suka kuma karkashe duk barorinka, sai ni kaɗai na tsira, na zo in faɗa maka.”