Job 1:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana cikin magana sai ga wani ษan aika ya zo ya ce, โWutar Allah ta sauko daga sama ta ฦona dukan tumaki da masu lura da su, wato, bayinka, ni kaษai na tsira na zo in gaya maka!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุซููููู ู
ูุบููู ููููฐูููู ุจูููุบูู
ูุจูุ ุณูููุบูุง ูููู ุทููู ุนููููู ู
ูุง ููุดูุบููุงู ุงููุบูุฌูููฐ ููุซูููฐ ยซููุชูุฑู ุงูููููู ุชฺูขูุงุทููุงู ุฏูุบู ุณูู
ู ุชูุซูููููููฐ ุชูู
ููู ุฏู ู
ูููููุงูู ุฏูููุ ููููููฐ ููุทููู ฺููููุฑูุงุ ููุฐููุงู ุงฺููููขูุทูุง ู
ูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kafin yฤ gama magana, sai wani bara ya zo, ya ce, โTsawa ta kashe tumaki da makiyayansu duka, ni kaษai na tsira, na zo in faษa maka.โ