Job 1:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana cikin magana, sai ga wani ɗan aika ya zo ya ce, “’Ya’yanka maza da mata suna biki, suna ci suna sha a gidan babban ɗanka,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَ ثِكِنْ مَغَنَ كٜىٰنَنْ بَيْغَمَبَ، سَيْغَا وَنِ يَشِغُواْ أَغُجٜىٰ يَثٜىٰ «یَیَنْكَ مَظَا دَ مَاتَا سُنَثِ سُنَشَنْ ضُوً إِنَبِے أَغِدَنْ طَنْعُوَنْسُ بَبَّ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kafin yă gama magana, sai wani bara ya zo, ya ce, “Sa'ad da 'ya'yanka suke liyafa a gidan wansu,