Job 1:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ce, โTsirara na fito daga cikin mahaifiyata, tsirara kuma zan koma. Ubangiji ya bayar, Ubangiji kuma ya karษa; yabo ya tabbata ga Ubangiji.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ยซฺูุฑูุฑู ฺููขูุชููุงู ุฏูุบู ุซููููู ู
ูุงู
ูุงุชูุ ฺูุฑูุฑู ููู
ู ุฐููู ูููุงูู
ูุ ููููููููฐูู ููุงุจูุงููุฑูุ ุดููููููฐ ููู
ู ููุง ููุฑููปูุ ููุจููุงู ููุชูุจููุชูุง ุบู ุณูููููู ููููููููฐูู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce, โBan shigo duniya da kome ba, ba kuma zan fita cikinta da kome ba. Ubangiji ya bayar, shi ne kuma ya karษe, yabo ya tabbata ga sunansa.โ