Job 1:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce wa Shaiษan, โDaga ina ka fito?โ Shaiษan ya amsa wa Ubangiji ya ce, โDaga yawo a duniya ina kai da kawowa a cikinta.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ูู ุดูููุทููู ยซูููู ููู
ู ุฏูุบู ุงููููุง ููููฐ ฺููขูุชููุงูุยป ุณููู ุดูููุทููู ููุงููู
ูุณู ูู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ยซุฏูุบู ุฐูุงุบูุงูู ุนูุซููููู ุฏููููููุง ุฏูุบู ููู
ู ูููููู ุฏู ูููฐููุงููู ุนูุซูููููุชูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya tambaye shi, ya ce, โKai fa me kake yi?โ Shaiษan ya amsa, ya ce, โIna ta kaiwa da kawowa ne, a ko'ina a duniya.โ