Job 10:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma wannan shi ne abin da ka ɓoye a zuciyarka, na kuma san abin da yake cikin zuciyarka ke nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كَٻُواْيٜىٰ أَبُبُوَ أَ ذُوثِيَارْكَ، نَكُمَ سَنِ كَنَدَ وَنِ نُڢِ دَبَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma yanzu na sani, Dukan lokacin nan kana da wani nufi a ɓoye game da ni.