Job 10:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idan ina da laifi, kaitona! Ko da ba ni da laifi, ba zan iya ɗaga fuskata ba, gama kunya ta ishe ni duk ɓacin rai ya ishe ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ نِے مَيْ عَيْكَتَ مُغُنْتَا نٜىٰ، كَيْتُواْنَ! عِدَنْ كُمَ نِے مَيْ أَدَلْثِے نٜىٰ، بَانِ دَ دَرَجَ، نَاكُوَ شَا كُنْيَا، نَكُمَ بُغُ دَ مَسِيڢَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da cewa na yi zunubi, na shiga uku ke nan a wurinka. Amma sa'ad da na yi abin kirki ba na samun yabo. Ina baƙin ciki ƙwarai, kunya ta rufe ni.