Job 10:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kana sāke kawo sababbin waɗanda za su ba da shaida a kaina kana ƙara haushinka a kaina; kana ƙara kawo mini hari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَكَنْ ڧَارَ سَابَبِّنْ شَيْدُ غَابَادَنِے، ڢُشِنْكَ نَغَابَادَنِے سَيْ ڧَارُوَ يَكٜىٰ تَيِ، كَكَٰوُاْ ڧُنْغِيُواْيِنْ يَاڧِ غَابَادَنِے عَكَيْ عَكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A koyaushe kakan karɓi shaida gāba da ni, Fushinka sai gaba gaba yake yi a kaina, Kakan yi mini farmaki a koyaushe.