Job 10:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kana jin daษ—in ba ni wahala, don me ka yashe ni, abin da ka halitta da hannunka, yayinda kake murmushi game da shirye-shiryen mugaye?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ุฑููŠุจูŽ ุซูœู‰ูฐ ูƒูŽุณูŽุงู…ู ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ูŠู ูˆูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุญูŽู†ู‘ููˆูŽู†ู’ูƒูŽ ุฏูŽู†ู‘ููŠูŽุŒ ูƒูŽู†ูŽ ุบููˆุงู’ูŠููˆุงู†ู’ ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ ุฏูŽุจูŽุฑูู†ู’ ู…ููˆุบูŽูŠูœู‰ูฐุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daidai ne a gare ka ka yi mugunta? Ka wulakanta abin da kai da kanka ka yi? Sa'an nan ka yi murmushi saboda dabarun mugaye?