Job 10:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Da hannuwanka ka ƙera ni, kai ka halicce ni. Yanzu kuma kai za ka juya ka hallaka ni?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَنُّوَنْكَ سُكَ صِڢَّتَانِ سُكَيِنِ كُمَ، يَنْذُ كُمَ كَجُويَا دُواْمِنْ كَهَلَكَانِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Da ikonka ne ka yi ni, ka siffata ni, Yanzu kuma da ikon nan naka ne za ka hallaka ni.