Job 11:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โIn ya zo ya kulle ka a kurkuku ya ce kai mai laifi ne, wa zai hana shi?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุงูููููู ููุฐููุงู ููููุงู
ู ู
ูุชูู
ู ูููููููููฐุ ูููุงู ูููู ููุชูุชููุงุฑู ุฌูู
ูุนู ุฏููุงูู
ููู ุดูุฑููุนูุ ูู ุฐููู ููููุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan Allah ya kama ka ya gurfanar da kai gaban shari'a, Wa zai iya hana shi?