Job 11:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko maganganun nan naka marasa amfani za su sa mutane su yi maka shiru? Ba wanda zai kwaษ“e ka lokacin da kake faษ—ar maganar da ba daidai ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽู†ูู†ู’ูƒูŽ ู†ูŽู…ูŽุฑูŽุณูŽ ู…ูŽุนูŽู†ูŽ ุฐูŽูŠู’ุณูŽุง ุนูŽูŠู ุดูุถูู†ูœู‰ูฐุŸ ูƒููˆุงู’ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูƒูŽูŠู ู…ูŽุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽู†ูู†ู’ ุจูŽุนูŽุŒ ุจูŽุฐูŽุงุนูŽ ูƒูู†ู’ูŠูŽุชูŽุฑู’ ุฏูŽูƒูŽูŠู’ุจูŽุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ayuba,kana tsammani ba za mu iya ba ka amsa ba? Kana tsammani maganganunka na ba'a Za su sa mu rasa abin da za mu mayar maka?