Job 13:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Idanuna sun ga waɗannan duka, kunnuwana sun ji sun kuma gane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، دُكَنْ أَبُبُوَنَّنْ عِدُواْنَ يَغَنِ، كُنّٜىٰنَ يَجِ، نَكُمَ غَانٜىٰ سَرَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Duk abin da ka hurta, na taɓa jinsa, Na gane da shi sarai. Iyakar abin da kuka sani, ni ma na sani. Ba ku fi ni da kome ba.