Job 13:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ka kira ni, zan kuwa amsa, ko kuma ka bar ni in yi magana sai ka amsa mini.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كَكِرَوُاْنِ، نِے كُوَ ذَنَمْسَ، كُواْ كَبَرْنِ إِنْ ڢَارَ يِنْ مَغَنَ، كَيْ كُمَ كَأَمْسَمِنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka fara yin magana, ya Allah, ni kuwa zan amsa. Ko kuma ka bari in yi magana, sa'an nan ka amsa mini.