Job 13:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Haka mutum yake lalacewa kamar ruɓaɓɓen abu, kamar rigar da asu ya cinye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَشٜىٰ، نَلَلَثٜىٰ كَمَرْ أَبِنْدَ يَضُٻَ، كَمَرْ رِغَرْ دَ غَضَ تَثِنْيٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda wannan na zama abin kallo, ni kuwa kamar ragargazajjen itace ne, ko diddigaggiyar riga.”