Job 14:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Da ma za ka ɓoye ni a cikin kabari ka ɓoye ni har sai fushinka ya wuce! In da za ka keɓe mini lokaci sa’an nan ka tuna da ni!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا اللَّهْ ، دَمَا كَٻُواْيٜىٰنِ أَوُرِنْ ذَمَنْ مَتَتُّو، دَ كَٻُواْيٜىٰنِ حَرْ سَيْ ڢُشِنْكَ يَهُوثٜىٰ، سَعَنً كَسَا رَانَرْ دَ ذَاكَتُنَ دَنِے!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ya Allah, da ma a ce ka ɓoye ni a lahira, Ka bar ni a ɓoye, har fushinka ya huce, Sa'an nan ka sa lokacin da za ka tuna da ni!