Job 14:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yadda ruwa yakan zaizaye duwatsu ruwa mai ƙarfi kuma yă kwashe turɓayar ƙasa, haka kake barin mutum ba bege.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَدَّ ضُوَ مَا يَكَنْ ثِنْيٜىٰ دُوَڟُو، يَدَّ ضُوً سَمَ مَيْ ڧَرْڢِے يَكَنْ ݣُوشٜىٰ ڧَسَا، حَكَ كَيْ كَكَنْ هَلَّكَ سَا ذُوثِيَارْ طَنْ أَدَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ruwa zai zozaye duwatsu, su ragu, Ruwan sama mai ƙarfi zai kwashe jigawa, Kai ma ka bar mutane, ba su da sauran sa zuciya ko kaɗan.