Job 14:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zafin jikinsa kaɗai yake ji yana kuka wa kansa ne kaɗai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِنْدَ يَدَامٜىٰشِ، شِينٜىٰ ذَاڢِنْ ثِيوُانْ جِكِنْسَ كَطَيْ، دَ بَڧِنْ ثِكِنْدَ يَسَامٜىٰشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ciwon jikinsa da ɓacin zuciyarsa kaɗai yake ji.”