Job 14:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ka kawar da kanka daga gare shi, ka rabu da shi har sai ya cika lokacinsa kamar mutumin da aka ɗauki hayarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، سَيْ كَطَوْكٜىٰ مَسَ عِدُوانْكَ مَنَ، كَرَبُ دَشِ، يَجِ دَاطِنْ ݣُونَكِنْ ڢَامَرْسَ كَمَرْ طَنْ عَيْكِنْ لٜىٰبُرَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kawar da fuska daga gare shi, ka rabu da shi, Ka bar shi ya ji daɗin kwanakinsa na fama da aiki idan zai iya.