Job 14:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da jijiyoyin itacen sun tsufa a cikin ƙasa kuma kututturensa ya mutu a cikin ƙasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْدَيَكٜىٰ جِجِيُواْيِنْسَ سُنْ ڟُوڢَ عَڧَسَا، غِنْدِنْسَ يَمُتُ عَثِكِنْ ڧَسَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake saiwoyinsa sun tsufa, Kututturensa kuma ya ruɓe a ƙasa,