Job 15:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta’aziyyar Allah ba tă ishe ka ba. Maganarsa mai laushi ba tă ishe ka ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَعَظِيَّرْ اللَّهْ يَيِ مَكَ كَطَنْ كُواْ؟ كُواْ كَلْمَرْسَ دَ عَكَڢَطَا أَ حَنْكَلِ تَكَاسَ مَكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Allah yana ta'azantar da kai, Me ya sa har yanzu ka ƙi kulawa da shi? Mun yi magana a madadinsa a natse da lafazi mai daɗi.