Job 15:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(waɗanda su ne masu ƙasar kafin baƙi su shigo ƙasar).
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُو كَطَيْ نٜىٰ عَكَبَاسُ ڧَسَرْ، بَابُوَنِ بَڧُوانْدَ يَشِغَ ثِكِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙasaru 'yantacciya ce daga baƙi Ba wanda zai raba su da Allah.