Job 15:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana ta yawo, abinci don ungulaye; ya san ranar duhu tana kusa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْيِ يَٰوُاْ، يَذَمَ كَمَرْ عَبِنْثِنْ عُنْ‌غُلَيٜىٰ، يَسَنِ رَانَرْ بَڧِنْ ثِكِ تَنَ كُسَدَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana ta yawon neman abinci, yana ta cewa, ‘Ina yake?’ Ya sani baƙin ciki ne yake jiransa a nan gaba. Kamar sarki mai iko,