Job 15:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zai yi gādon garuruwan da suka lalace, da kuma gidajen da ba wanda yake zama a ciki, gidajen da sun zama tarkace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ ذَوْنَ عَبِرَنٜىٰنْ دَ سُكَ ذَمَ كُڢَيْ، ثِكِنْ غِدَاجٜىٰنْ دَ بَا مَيْ ذَمَ عَثِكِ، غِدَاجٜىٰنْ دَسُكٜىٰ غَبْ دَ رُشٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne mutumin da ya ci birane da yaƙi, Ya ƙwace gidajen waɗanda suka tsere, Amma yaƙi ne zai hallaka birane da gidaje.