Job 15:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba zai sāke zama mai arziki ba, dukiyarsa ba za tă dawwama ba, abin da ya mallaka kuma ba zai bazu a ƙasar ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَيْ رِڧٜىٰ دُوكِيَرْسَبَ، أَرْزِڧِنْسَ بَذَيْ دَطٜىٰبَ، أَبِنْدَ يَمَلَّكَ بَذَيْ كَڢُ عَڧَسَرْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Arzikinsa ba zai daɗe ba, Duk abin da ya mallaka ba zai daɗe ba. Har inuwarsa ma za ta shuɗe,