Job 15:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama marasa tsoron Allah za su zama marasa ba da ’ya’ya, wuta kuma za tă ƙona tenti na masu son cin hanci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧُنْ‌غِيَرْ مَرَسَ ڟُواْرُوانْ اللَّهْ بَذَاسُ سَامِ ذُرِيَبَ؞ وُتَا ذَاتَ ثِنْيٜىٰ وُرِنْ ذَمَنْ مَاسُثِنْ حَنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Marasa tsoron Allah ba za su sami zuriya ba, Wuta za ta cinye gidajen da aka gina da dukiyar rashawa.