Job 15:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kai ne mutum na farko da aka fara haihuwa? Ko kai ne aka fara halitta kafin tuddai?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَيْ مُتُمِنْ ڢَرْكُواْ عَثِكِنْ یَنْ أَدَمْ نٜىٰ؟ كُواْ أَنْحَيْڢٜىٰكَ كَاڢِنْ عَيِ تُدَّيْ نٜىٰ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kana tsammani kai ne mutumin da aka haifa na farko? Sa'ad da Allah ya yi duwatsu kana nan?