Job 15:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Me ka sani da ba mu sani ba? Wane fahimi kake da shi da ba mu da shi?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مٜىٰ كَيْ كَا سَنِ وَنْدَ مُو بَمُسَنِبَ؟ مٜىٰ كَيْ كَا غَانٜىٰ وَنْدَ مُو بَمُغَانٜىٰبَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba wani abu da ka sani da mu ba mu sani ba.