Job 17:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen nan sun juya rana ta zama dare. A tsakiyar duhu suka ce, ‘Haske yana kusa.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبُواْكَيْنَ سُكَثٜىٰ دَرٜىٰ شِينٜىٰ رَانَ، سُكَ كُمَثٜىٰ ‹حَصْكٜىٰ يَيِ كُسَ›، عَمَّا نِے دَيْ، دُهُ نَكٜىٰ غَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma abokaina sun ce dare shi ne hasken rana, Sun kuma ce haske yana kusa, Ko da yake ina cikin duhu.