Job 17:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kabari ne begen da nake da shi kaɗai, in na shimfiɗa gadona a cikin duhu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَا نِے دَ سَوْرَنْ سَا ذُوثِيَا، عِدَنْ نَا سَا عِدُواْ إِنْيِ غِدَانَ أَوُرِنْ ذَمَنْ مَتَتُّو، عِدَنْ نَا شِمْڢِطَا تَبَرْمَتَ أَدُهُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ni da sauran sa zuciya, Gidana yana lahira, Inda zan kwanta in yi ta barci cikin duhu.