Job 17:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko begena zai tafi tare da ni zuwa kabari ne? Ko tare za a bizne mu cikin ƙura?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَعَ، سَا ذُوثِيَاتَ ذَاتَ غَنْ‌غَرَ تَرٜىٰدَنِ ثِكِنْ كَبَرِ، تَرٜىٰ ذَامُ هُوتَ عَثِكِنْ ڧُورَرْ ڧَسَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai wanda ya yi shiri a binne shi tare da ni, Mu tafi tare da shi zuwa lahira?”