Job 17:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen da suke masu adalci wannan abu ya ba su tsoro; marasa laifi sun tayar wa marasa tsoron Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ غَسْكِيَ أَ ظُوثِ سُنْ رَسَ أَبِنْ ڢَطَا، مَرَرْ لَيْڢِے يَدَامُ سُواْسَيْ عَكَنْ مَرَسَ ڟُواْرُوانْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk waɗanda suka zaci su adalai ne sun razana. Dukansu sun kāshe ni, cewa ni ba mai tsoron Allah ba ne.