Job 18:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An ɓoye masa igiya da za tă zarge shi a ƙasa; an sa masa tarko a kan hanyar da zai bi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ بِنّٜىٰ إِغِيَرْ تَرْكُواْ عَڧَسَا دُواْمِنْسَ، أَنْكَڢَ مَسَ تَرْكُواْ عَكَنْ حَنْيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An binne masa tarko a ƙasa, An kafa masa tarko a hanyarsa.