Job 18:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Yamma suna mamakin abin da ya faru da shi; tsoro ya kama mutanen gabas.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ يَدَّ ڧَرْشٜىٰنْسَ يَكَسَنْثٜىٰ، مُتَنٜىٰ دَغَ يَمَّ سُكَ رَسَ أَبِنْ ڢَطَا، مُتَنٜىٰ دَغَ غَبَسْ كُمَ ڢِرْغِتَ تَكَامَسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga gabas zuwa yamma, duk wanda ya ji labarin ƙaddarar da ta same shi, Zai yi makyarkyata, ya yi rawar jiki don tsoro.