Job 18:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba shakka haka wurin zaman mugun mutum yake, haka wurin zaman wanda bai san Allah ba yake.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَڧِيڧَ، حَكَ ڧَرْشٜىٰنْ وُرِنْ مَرَرْ ڟُواْرُوانْ اللَّهْ يَكٜىٰ، حَكَ ڧَرْشٜىٰنْ وُرِنْ مَرَرْ سَنِنْ اللَّهْ ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan ita ce ƙaddarar mugaye, Wannan ita ce ƙaddarar mutane waɗanda ba su damu da kome na Allah ba.”