Job 18:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai da ka yayyage kanka don haushi, za a yashe duniya saboda kai ne? Ko kuma duwatsu za su matsa daga wurinsu?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽูŠู’ ูƒูŽูŠู ูˆูŽูƒูŽู†ู’ูƒูŽ ุฑูŽูˆู’ู†ู ุซููƒูู†ู’ ฺขูุดูู†ู’ูƒูŽุŒ ุชููˆุงู’ุŒ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุฐูŽุงุชูŽ ฺงูŽุงุฑูœู‰ูฐ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽูƒูŽูŠู’ุŸ ูƒููˆุงู’ุŒ ุนูŽุซูุซู‘ูุฑูœู‰ูฐ ุฏููˆูŽฺŸููˆ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽูƒูŽูŠู’ุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Cutar kanka kake yi saboda fushin da kake ji. Duniya za ta ฦ™are ne sabili da kai? Za a kawar da duwatsu sabili da kai?