Job 18:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙarfin takawarsa ya ragu; dabararsa ta ja fāɗuwarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧَرْڢِنْ تَڢِيَرْ مُوغُ، أَنْرَغٜىٰشِ، شَوَرَرْ كَنْسَ تَسَا يَڢَاطِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A dā gagau yake tafiya, amma yanzu ɗingishi yake yi, Shawararsa ta kāshe shi.