Job 18:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙafafunsa sun kai shi cikin raga, yana ta yawo a cikin ragar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧَڢَرْ مُوغُ تَكَنْ كَيْ شِ ثِكِنْ تَرْكُواْ، مُوغُ يَكَنْ ڢَاطِ عَثِكِنْ رَامِنْ دَ عَكَ حَڧَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana tafiya, sai ya fāɗa cikin tarko. Tarkon ya kama ƙafafunsa.