Job 19:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rundunarsa ta zo da ƙarfi; suka kafa sansani kewaye da ni, suka zagaye tentina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَعَيْكُواْ دَ ضُنْدُنَارْ سُواْجُواْجِنْسَ سُڢَاطَ مِنِ، سُنْ تُواْنَ رَامِ كٜىٰوَيٜىٰ دَنِے، سُكَ كَڢَ ذَنْ‌غُواْ كٜىٰوَيٜىٰ دَ تٜىٰنْتِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aiko da rundunar sojansa don ta fāɗa mini, Suka haƙa ramummuka kewaye da alfarwata inda za su yi kwanto.