Job 19:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kira bawana, amma bai amsa ba, ko da yake na roƙe shi da bakina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا كِرَا بَاوَنَ، عَمَّا يَڧِ يَأَمْسَ، كُواْ دَنِے كَيْنَ نَدُرْڧُسَ نَا ضُواْڧٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da na kira barana, ba ya amsawa, Ko a lokacin da na roƙe shi ya taimake ni.