Job 19:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan gan shi da kaina da idanuna, Ni, ba wani ba ne. Zuciyata ta cika da wannan tunani!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے دَكَيْنَ ذَنْ‌غَنْشِ عِدُواْ دَ عِدُواْ، بَ كُوَ ذَيْ ذَمَ بَڧُواْ أَغَرٜىٰنِبَ، ذُوثِيَاتَ تَنَ مَرْمَرِنْ لُواْكَثِنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan gan shi ido da ido, Ba kuwa zai zama baƙo a gare ni ba. “Zuciyata ta karai saboda ku mutane kun ce,